IQNA - A cikin bayaninsa Sheikh Qais Al-Khazali, babban sakataren kungiyar Asaib Ahl-Haq na kasar Iraki ya jaddada cewa kasantuwar dakaru masu fafutuka (PMF) burinsu ne na al'ummar kasar baki daya.
Lambar Labari: 3493797 Ranar Watsawa : 2025/08/31
Tehran (IQNA) akwai abubuwa da dama da ba a ambata ba dangane da halartar Kasim Sulaimani da Abu Mahdi Amulhunadis wajen yaki da 'yan ta'addan Daesh Iraki.
Lambar Labari: 3485511 Ranar Watsawa : 2020/12/31